UTME SYLLABUS – HAUSA
GENERAL OBJECTIVES
The aim of the Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME) syllabus in Hausa is to prepare the candidates for the Board’s examination. It is designed to test their achievement of the course objectives, which are to enable the candidates to:
1. acquire the ability to read and write competently in the Hausa language;
2. know the basic features of Hausa grammar;
3. have the basic knowledge of oral and written Hausa literature;
4. have the ability to appreciate the culture, customs and institutions of the Hausa people;
5. have the ability to translate competently from English to Hausa.
The syllabus covers the following areas:
Part 1: Harshe (Language)
Part 2: Al’adu (culture)
Part 3: Adabi (Literature) – oral and written literature.
CIKAKKEN BAYANIN MANHAJA (DETAILED SYLLABUS)
Part 1: Harshe (Language)
TOPICS/CONTENTS/NOTES | OBJECTIVES |
(a) Ƙa’idojin Rubutu
(Orthography) – alphabetization; spelling; rules of word merger and division; |
Candidates should be able to: i. recognize the basic Hausa orthographical rules; ii. apply the Hausa orthographical rules; iii. identify linguistic errors, such as grammar, wrong choice of words, wrong spelling etc. |
(b) Auna Fahimta
(Comprehension) |
Candidates should be able to:
i. read written Hausa texts; |
(c) Tsarin Rubutun Insha’i
(Composition/Letter Writing Techniques) |
Candidates should be able to:
i. acquire the knowledge of the techniques of composition writing in Hausa; |
(d) Fassara (Translation)
i. Ire-iren fassara |
Candidates should be able to:
i. translate proverbial and idiomatic expressions and new words from English to Hausa; |
(e) Tsarin Sauti (Phonology)
i. consonants – production and classification in terms of phonation, place and manner of articulation; ii. vowels – production and classification in terms of position of tongue and lips; monophthongs and dipthongs; iii. tone – e.g. high, low and falling tones; iv. syllable structure – syllable types, v. vowel length – long and short vowels; vi. phonological processes – e.g. assimilatory: palatalization, labialization and vowel harmony; non-assimilatory: insertion and deletion.
|
Candidates should be able to:
i. analyse the process of sound production and combination of sounds to form meaningful words in Hausa; ii. appraise the importance of vowels in determining word meaning; iii. distinguish between the phonetic attributes of sounds; iv. recognize the number of syllables and their types in a word; v. appraise the importance of vowels in determining meaning; vi. analyse the phonological processes in Hausa |
(f) Ƙirar Kalma (Morphology)
i. roots and stems; |
Candidates should be able to:
i. explain the inflectional process in Hausa word formation; |
(g) Ginin Jumla (Syntax):
i. word classes- e.g. nouns, pronouns, verbs, adverbs, adjectives, prepositions, conjunctions, interjections and ideophones; ii. grammatical categories – e.g. tense and aspect (general and relative past: general and relative continuous, first and second future, habitual); mood (subjunctive and negative); gender (masculine, feminine and neuter) and number (singular and plural); iii. sentence structure – e.g. verbal sentence, nominal phrase + verbal phrase and their components, non- verbal sentence: nominal phrase + stabilizer, nominal phrase+ compliment + stabilizer, nominal phrases + continuous frame (yana../yake…) (+da) + nominal phrase; iv. sentence types – e.g. simple sentences, compound sentences and complex sentences; v. clauses – types (e.g. relative and subjunctive); functions (e.g. main and subordinate). |
Candidates should be able to:
i. analyse the process governing word combination to form phrases; clauses and sentences in Hausa; ii. detect linguistic errors in the grammar; iii. observe punctuation rules; v. construct meaningful sentences for effective communication; vi. use the appropriate tenses in spoken and written Hausa; viii. differentiate between types of sentence structure; ix. distinguish between nominal and verbal phrase; x. distinguish between types of sentences; xi. compare types of clauses. |
(h) Ma’ana (Semantics)
i. lexical aspects of word meaning – ii. figures of speech – aspects of specialized meanings of words and phrases. |
Candidates should be able to:
i. analyse the mechanisms of generating meanings in Hausa; iii. distinguish between the speech sounds of the language to reflect the acceptable grammar; |
Part 2: Al’adu (culture)
TOPICS/CONTENTS/NOTES | OBJECTIVES |
(a) Rayuwar Hausawa (Hausa Rite de Passage)
i. haihuwa (birth) –ɗaukar ciki da goyon ciki da haihuwa da shayarwa ii. aure (marriage) – ire-irensa da nema iii. mutuwa (death) – faɗar mutuwa da wanka da salla da jana’iza da zaman makoki da sadaka da takaba da gado iv. tasirin zamani akan rayuwar Hausawa |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. bayyana al’adun da ke tattare da ɗaukar ciki har zuwa samartaka; iii. bayyana al’adun neman aure har zuwa zawarci; iv. bayyana tasirin zamani akan aure; v. bayyana hanyoyin faɗar mutuwa zuwa rabon gado; vi. bayyana tasirin zamani akan mutuwa; vii. tantance ma’ana da ire-iren tasirin zamani. |
(b) Zamantakewa (Social Institutions)
i. tsarin zaman iyali da zaman gandu da dangantakar kishiyoyi da ‘yan uwantaka da barantaka da agolanci; ii. maƙwabtaka; iii. aikin gandu da na gayya; iv. abota da ƙawance; v. gaisuwa da karimci; vi. tasirin zamani a kan zamantakewa. |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. bayyana tsarin dangantaka da ma’amala tsakanin iyali; ii. bayyana mahimmancin zamantakewa tsakanin Hausawa; iii. tantance ire-iren tasirin zamani a kan al’adun zamantakewa. |
(c) Sana’o’in Gargajiya (Traditional Occupations)
i. ire-iren su – noma da ƙira da jima da kasuwanci da wanzanci da sassaƙa da farauta da dukanci da saƙa da kitso ii. yanayinsu – hanyoyin gadon su da kayayyakin yin su da matakan tafiyar da su da muhimmancinsu; iii. kayayyaki ko amfanin da suke samarwa; iv. sarautunsu; v. sana’o’i masu dangantaka da jinsi – aikatau da ƙwadago; kitso da aski.; vi. tasirin zamani a kan sana’o’in |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance ɗabi’un masu sana’a; ii. tantance kayayyakin da ake sana’antawa; iii. tantance sana’o’in maza da na mata; iv. zayyana kayayyakin sana’o’in; v. tantance hanyoyin gadon sana’o’in; vi. zayyana amfanin kayayyakin sana’a; vii. bayyana sarautun sana’o’in; viii. bambanta sana’o’in maza da na mata; ix. bayyana muhimmancin sana’o’in; x. tantance tasirin zamani akan sana’o’in.
|
(d) Kayayyakin Buƙatun Rayuwa (Material Culture)
i. na buƙatun cikin gida (household) – tufafi da karikitan cikin gida; ii. na sauran buƙatu (others) – gine-gine da girke-girke da sauransu; iii. tasirin zamani a kan kayayyakin buƙatuwa. |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe; ii. tantance amfanin kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe; iii. tantance tsarin zamani a kan kayayyakin buƙatu. |
(e) Bukukuwa da Wasanni (Cultural Festivities):
i. na addini (religious) – irin su bikin salla da takutaha (sallar gani) da cika- ciki da saukar karatu; ii. na gargajiya (traditional) – irin su kalankuwa da buɗar dawa, da bikin shan kabewa; iii. na sana’a (occupational) – bikin kamun kifi da dambe da kokawa da iv. na nishaɗi – sukuwa; v. na yara (children’s games) –irin su shalle da kulli-kurciya da a-sha- ruwan-tsuntsaye da gaɗa da carafke; vi. tasirin zamani kan bukukuwa da wasanni. |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. zayyana ire-iren wasanni da bukukuwan Hausawa; ii. nuna mahimancinsu; iii. nuna yadda za a adana su kar su ɓace; iv. nuna yadda ake gudanar da su; v. nuna tasirin zamani a kan bukukuwa da wasanni |
(f) Camfe-camfe da Bauta (Traditional Beliefs and Worship):
i. camfe-camfe irinsu kangida da camfi, da kambun baka; ii. bauta irin su bori da maita da tsafi; iii. tasirin zamani a kan camfe-camfe da bauta. |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. tantance ire-ire da hanyoyin aiwatar da su; |
(g) Sarautun Gargajiya (Traditional Authority)
i. ire-iren su – sarki da hakimai da dagatai da masu unguwanni; ii. na bayin sarki – shantali da jakadiya da baraya da sauransu; iii. masu alaƙa da addini; irin su liman da alƙali; iv. ayyukansu. |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. zayyana su ta fuskar ire-iren muƙamai; ii. zayyana hawa-hawan muƙami; iii. tantance aikin kowane mai muƙami; iv. tantance mahimmancin kowane muƙami. |
(h) Magungunan Gargajiya (Traditional Medicine)
i. ire-iren su na gargajiya: sassaƙe-sassaƙe da sauyoyi da na gari da na ruwa; ii. na addini: layu da rubutu da ɗibbu da iii. hanyar amfani da su – sha da shafawa da surace da turare da shaƙawa da taunawa da tsotsawa da ɗaurawa da iv. awo da kimantawa; v. ayyukansu – riga-kafi da warkarwa; vi. tasirin zamani a kansu |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya:
i. karkasa ire-iren magunguna; ii. zayyana hanyoyin amfani da su; iii. nuna amfaninsu; v. nuna tasirin zamani a kan su. |
Part 3: Adabi (Literature) – oral and written literature.
TOPICS/CONTENTS/NOTES | OBJECTIVES |
I. Adabin Baka (Oral Literature)
(a) Zuben Baka (Narratives): (b) Maganganun Azanci (Folk – sayings); Irin su take da kirari da habaici da zambo da karin magana da kacici-kacici da salon magana da adon harshe. (c) Waƙoƙi na baka (Oral songs): (d) Wasannin Kwaikwayo Na Gargajiya (Traditional Drama): i. Na yara: – ire-iren su langa da wasan ’yartsana da tashe da wasan gauta da dokin kara da sauransu; – muhimmancinsu ii. Na manya: – ire-iren su ‘yan kama da kalankuwa da hoto da wowwo da tashe, da sauransu; |
Lallai ne waɗanda za su rubuta jarrabawa su iya:
i. tantance nau ‘o’in zuben baka; i. tantance sigogi da bayyana hanyoyin amfani da su; i. tantance ire-iren waƙoƙin baka; ii. tantance masu yin ire-iren waƙoƙin; iii. rarrabe siga da jigo da salo da zubi da kayayyakin aiwatar da su. i. tantance nau’o’in waƙoƙin aiki; i. tantance sigogin wasannin kwaikwayo na gargajiya. |
II. Rubutaccen Adabi (Written Literature) Zube (Prose)
i. Kome Nisan Dare Waƙa (Poetry) i. Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja Wasan Kwaikwayo (Drama) i. Kulɓa Na Ɓarna |
Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya:
i. tantance siga da tsari da jigo da salo da taurarin cikin littafin zube tare da nazarin su; i. fahimtar jigo da salo da siga da zubi wajen nazarin zaɓaɓɓiyar waƙa; i. tantance yanayin wurin wasa da jigo da salo da ‘yan wasa da siga da tsarin rubutaccen wasan kwaikwayo da aka zaɓa don nazari; |
ZAƁAƁƁUN LITTATTAFAI (PRESCRIBED TEXTS) | ||
Nau’i | Marubuci | Littafi |
Zube: | (i) Bambale, M.B. | Kome Nisan Dare |
Zaria: NNPC, 2009 WAEC AND NECO | ||
Waƙa: | (i) Haɗeja, M. | Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja Zaria: NNPC, 1980 |
WAEC AND NECO | ||
Wasan Kwaikwayo: |
(i) Katsina, U. Ɗ |
Kulɓa Na Ɓarna |
Zaria: NNPC, 2011 | ||
WAEC AND NECO |
RECOMMENDED TEXTS
Galadanci, M.K.M. (1976), Introduction to Hausa Grammar, Zaria: Longman Junju, M.H. (1980), Rayayyen Nahawun Hausa, Zaria: NNPC
Muhammad, Y.M. (2005), Fassarar Hausa, Zaria: ABU Press
Sani, M.A.Z. (1999), Tsarin Sauti Da Nahawun Hausa, Ibadan: UP Plc Sani, M.A.Z. et al (2000), Exam Focus: Hausa Language, Ibadan: UP Plc Skinner, N. (1977), Grammar of Hausa, Zaria: NNPC
Yahaya, I.Y. et al (1992), Darussan Hausa 1 – 3, Ibadan: UP Plc Don manyan makarantun sakandare
B. ADABI DA AL’ADU (LITERATURE AND CULTURE)
Bichi, A.Y. (1979), Waƙoƙin Bikin Aure, Lagos: Nelson
Dangambo, A. (1984), Rabe – Raben Adabin Baka da Muhimmancinsa Ga Rayuwar Hausawa, Kano: T.P.C.
Gusau, S.M. (1991), Makaɗa Da Mawaƙan Hausa, Kaduna: Fisbas Media Service Ibrahim, M.S. (1977), Kowa Ya Sha Kiɗa, Zaria: Longman
Madauci, I. et al (1992), Hausa Customs, Zaria: ABU Press
Umar, M.B. (1976), Ɗanmaraya Jos Da Waƙoƙinsa, Ibadan: OUP Umar, M.B. (1977), Wasannin Tashe, Zaria: NNPC
C. ƘAMUSAI (DICTIONARIES)
Bargery G.P. (1951), A Hausa – English Dictionary and English-Hausa Vocabulary London: OUP Newman, R.M. (1997), An English-Hausa Dictionary, Ibadan: Longman
Newman and Newman (1977), Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci, Ibadan: UPL Skinner, N. (1993), Kamus Na Turanci Da Hausa, Zaria: NNPC
CSNL: (2006), Ƙamusun Hausa Na Jami’ar Bayero ta Kano, Kano: CSNL
0 Comments